Assalamu
alaikum a wannan lokaci Tech Success Tv zata nuna maka yadda zaka gyara Xender
Upgrade a wayarka ta Android.
Read More: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Examination Slip Dinka Na Jamb 2020/2021
Abinda yasa zamu nuna maka yadda zaka gyara Xender Upgrade shine, Zakaga dayawan mutane idan Xender su tafara nuna musu irin wannan abu, sai kaga mutum yasa an dada tura mai wata, kuma alhalin tasa bata lallace ba, to a yanzu zamu nuna maka yadda zaka gyara abarka da kanka ba tare da an tura maka wata ba.

Step 1: Idan
ka shiga xender zata nuna maka Upgrade saika danna Upgrade.
Step 2:
Bayan ka danna Upgrade zata nuna maka Install saika danna Install.
Step 3:
Bayan ka danna Install zaka jira wani dan lokaci sannan ta dada wani installing
din.
Step 4:
Bayan ta gama Installing din saika danna Open kana dannawa zata bude maka, tana
bude maka zakaga babu Upgrade din.
Watch Video On YouTube
Domin Neman
Karin Bayani ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta
Wadannan Hanyoyi Kamar Haka
Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp: +2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Bature
YouTube Channel: Tech Success Tv
Post a Comment