Assalamu alaikum yan uwana a wannan lokaci zamu nuna
muku yadda zaku duba Examination Slip dinku na Jamb.
Step 1: Abinda zaka farayi shine: Idan ka shiga
cikin browser dinka daga sama zaka saka wannan address din https://www.jamb.org.ng/ ko kuma zaka iya
danna wannan link din dana baka zai kai ka har Jamb Portal.
Step 2: Bayan ka danna zai bude maka cikin Portal
din Jamb din, Daga gefe zakaga ansa UTME 2020 Examination Slip saika danna shi.
Step 3: Bayan ka danna shi zai bude maka wani shafin
bayan ya bude maka wani shafin, Acikin shafin zakaga ansa Print Examination
Slip.
Step 4: Bayan kaga haka za kuma kaga ance kasa Reg
Number OR e-Mail OR GSM Number saika saka daya daga cikin wadannan zabi da suka
baka.
Step 5: Bayan ka saka Reg Number dinka sai kuma ka
danna Print Examination Slip kana dannawa zai bude maka Exam Slip dinka, Idan
kuma popup dinka a rufe yake sai ka bude shi saboda idan baka bude shi ba ba
zai bude maka Exam Slip dinka ba.
Watch Video On YouTube
Read More: [Android]: Yadda Zaka Gyara Xender Upgrade 2020
Domin Neman Karin Bayani ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Domin Neman Karin Bayani ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Abubakar Danlami Abba
YouTube Channel: Tech Success Tv
Post a Comment