Tech Success Tv

Barka da zuwa shafin Tech Success Tv a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kuna jira ya fito, Yanzu kuma zamu nuna muku yadda zaku duba jamb result dinku cikin sauki, ku dai kusance da Tech Success Tv a kowane irin lokaci muma muna tare daku.


Read More: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Examination Slip Dinka Na Jamb 2020/2021


Yanzu zamu baku link din da kuna danna shi zai kaiku Portal din Jamb amma idan kuka shiga zakuga Portal din Jamb ya canza ba irin yadda kuka saba ganinsa ba, Saboda wannan shekarar da muke ciki ta 2020 Jamb tayi Updating din Portal dinta. 

Ga link din da zaku shiga: <www.jamb.org.ng>

  1. Abu na farko da zaku farayi idan kun shiga Portal din Jamb shine: Bayan kun shiga zaku ga wani rubutu ansa <Click here to Redirect to JAMB Main Site> saiku danna shi, bayan kun danna zai kaiku ai nayin Portal din Jamb.

  2. Abu na biyu da zaku karayi shine bayan kun danna ya shigar daku ai nayin Portal din Jamb daga sama idan kun duba zakuga wasu rubutu daga cikinsu zakuga ansa <E-Facility> saiku danna shi, bayan kun danna zai kaiku idan zaku zabi me kukeso ku duba.

  3. Abu na uku da zaku karayi shine bayan ya shigar daku daga gefe a kasa zakuga wasu rubutu ansa <UTME 2020 Examination Slip> a kusa dashi kuma zakuga ansa <UTME 2020 Results Notification Slip> to abinda zakuyi shine saiku shiga rubutu na biyu wanda akasa <UTME 2020 Results Notification Slip> kuna danna shi zai kaiku idan zaku duba Result dinku na Jamb.

  4. Abu na hudu da zaku karayi shine bayan ya shigar daku inda zaku duba Jamb Result dinku daga gefe zakuga ansa <Check My Results> daga kasansa kuma zakuga wani rubutu ansa <Reg Number/E-Mail> to idan dubawa zakuyi saiku saka Registration Number dinku da aka baku ko kuma Gmail Account dinku wanda akayi muku wajen Registration din Jamb.

  5. Abu na biyar da zaku karayi shine bayan kun saka <Registration Number> dinku ko kuma <Gmail Account> dinku daga kasa zakuga ansa <Check My Results> saiku danna shi kuna danna shi Result din Jamb dinku zai bude.

Read More: [Android]: Yadda Zaka Gyara Xender Upgrade 2020


Domin Neman Karin Bayani ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp: +2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Abba
YouTube Channel: Tech Success Tv   

Post a Comment

Previous Post Next Post