Barka da zuwa shafin TECH SUCCESS TV, A wannan
lokaci Insha Allahu zamu kawo muku abubuwan da Npower suke bukata a wannan
shekara ta 2020, Dan Allah idan har kasamu dama katurawa yan uwa da abokan
arziki dan suma sukaru.
Mutane dayawa suna tambaya shin mai kwalin SSCE zai
iya apply na Npower, Eh zai iya nema, Yanzu zamu nuna muku abubuwan da suke
bukata.
Ga yadda tsarin yake:
1- N-POWER AGRO
2- N-POWER TAX
N-POWER AGRO
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin
Diploma, HND da Degree, Kuma wanda suka karanci fannin Agric ko Nutrition.
N-POWER TAX
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin HND
da Degree ne kadai, Kuma wanda suka karanci fannin Finance, Economic, ko
Accounting.
N-POWER BUILD
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar karatun
SSCE, Diploma, HND da Degree, Bugu da kari wanda bashi da takardun shaidar
karatu ma zai iya cikewa.
N-POWER HEALTH
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin
Certificate, Diploma, HND da Degree, Daga cikin wadanda suke bukata akwai:
- Midwives
- Nursing
- Medical Record
- CHO, CHEW, JCHEW
- PHARMACY
- Biology
- Biochemistry
- Health Education
- EHO, EVT, EHA
N-POWER TEACH
Wannan tsarin suna bukatar masu kwalin NCE, Diploma,
HND, da Degree.
Kada ku manta ranar Juma’a (26-06-2020) kuma yadda
portal dinsu yake hakama yanxu yake dashi kuma za’a cigaba da registration na
2020, Yanzu zamu baku link din portal din, www.npower.gov.ng.
Also Read: [Airtel]: Yadda Zaka Sayi Datar Airtel 6GB Sati Daya Akan Kudi N1500
Kusance da Tech Success Tv a kowane irin lokaci, muma zamu cigaba
da kawo muku abubuwa wanda zaku dinga karuwa dasu kuma kuna jin dadinsu, nine
naku Abubakar D Bature CEO na Tech Success Tv.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu
Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp: +2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Bature
YouTube Channel: Tech Success Tv
Yayi
ردحذفإرسال تعليق