Barka da zuwa shafin TECH SUCCESS TV, A wannan lokaci insha
allahu zamuyi bayani akan abubuwan da suke sawa WhatsApp su dakatar da mutum
daga yin amfani da manhajarsu ta WhatsApp.
WhatsApp wani
application ne da akayi shi da bayason kishiya, Amma dayawan mutananmu basusan
haka ba. Shi application din WhatsApp idan kana amfani dashi yana so kayi
amfani dashi iya shi kadai babu wani makamancinsa, Saboda shi kadai kamfanin Whatsapp
sukayi.
Also Read: [Blogging]: Wana Abubuwa Yakamata Kasani da Zaka Fara Sana'ar Blogging 2020.
Saboda idan har zakayi
amfani da wani WhatsApp din da bana ai nayi ba to official WhatsApp zasuyi
banned din nambar wayarka da kake amfani da ita wajen yin amfani da manhajarsu
ta WhatsApp.
Defamatory WhatsApp:
Dayawan mutane suna so
suyi amfani da GBWhatsApp shikuma GBWhatsApp ba ai nayin WhatsApp bane, Idan
har zaka dinga saka GBWhatsApp a wayarka kana amfani dashi to duk daren dadewa
official WhatsApp idan suka gane kana amfani da GBWhatsApp to zasu iya dakatar
dakai a kowane irin lokaci.
Share Adult Images
Yawan tura hotuna na
banza yana iya sawa WhatsApp su dakatar da nambar da mutum yake amfani da ita
wajen yin Whatspp koda ace turoma ake haka shima zai iya sawa WhatsApp su
dakatar dakai.
Watching Adult Video
Ko kuma mutum ya dinga
kallon video wanda baikamata ba, koda ace turoma ake shima haka zai iya sawa WhatsApp
su dakatar dakai.
Also Read: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u
Kusance da Tech Success Tv a kowane irin lokaci, muma zamu cigaba
da kawo muku abubuwa wanda zaku dinga karuwa dasu kuma kuna jin dadinsu, nine
naku Abubakar D Bature CEO na Tech Success Tv.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Gaskiya wannan blog din yayi sosai saboda zai taimakawa mutane sosai, Allah yakarawa mai wannan blog din basira.
ردحذفإرسال تعليق