Barka da zuwa shafin Tech Success Tv, a darasin yau
insha allahu zamuyi bayani akan wana abubuwa yakamata kasani yayin da zaka fara
sana’ar blogging, Yanxu zamu baku kadan daga cikin abinda muka sani acikinsa.
Step 1: Sana’ar blogging wata abace wadda take tamkar
sana’ar da mutum yake yi, Tana da dadi sosai, Amma ita sana’ar blogging
sana’ace wadda ake ba ta mahimmanci, Abinda nake nufi da haka shine dole ita
sana’ar blogging saika dauke ta tamkar sana’ar da kakeyi, hakane zaisa abubuwan
da kakeyi aciki kaga kana samun nasara akai.
Step 2: Kada kasake idan zaka kafara sana’ar blogging kazata
lokaci daya zaka fara samun kudi, Dayawan mutanan mu suna daukar sana’ar
blogging haka. kuma ba haka abun yake ba.
Step 3: Saboda ita sana’ar blogging sana’ace wadda idan
Allah subahanuhu wata’alah ya sanya maka juriya da hakuri sannan zaka iya ta,
Kuma dama duk wani abu da zakayi a duniya dole saika hadu da kalubale.
Step 4: Amma idan har zaka inganta sana’ar blogging dinka da
abubuwan da mutane zasu dinga jin dadinsu kuma suna amfanarsu to wata rana
saika dawo babu abinda kake alfahari dashi irin sana’ar blogging, Saboda zatasa
kadinga samun kudi sosai, Amma fa saika ingantata tamkar sana’arka da kakeyi.
Kusance da Tech Success Tv a kowane irin lokaci,
muma zamu cigaba da kawo muku abubuwa wanda zaku dinga karuwa dasu kuma kuna
jin dadinsu, nine naku Abubakar D Bature CEO na Tech Success Tv.
Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara
Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
WhatsApp:
+2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Bature
YouTube
Channel: Tech Success Tv
Nice post
ردحذفNice
ردحذفإرسال تعليق