Barka da zuwa Mujallar Tech Success Tv, a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kunaso kusani, Insha Allahu zamu nuna muku yadda ake tura kudi a Airtel to Airtel wato Me2u, Munaso kukasance da Mujallar Tech Success Tv a kowane irin lokaci.
Read More: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020
Step 1: Abu
na farko da zaku farayi shine, Zaku danna wadannan nambobi da zamu baku,
nambobin da zamu baku sune kamar haka *432# zaku saka wadannan nambobin agurin
da zakuyi kira.
Step 2:
Bayan kun danna wadannan nambobin sai kuyi calling kuna yin kira zasu nuna muku
wani rubutu kamar haka.
Welcome to
Airtel Me2u
- Airtel to Airtel
- Airtel to other Network
- Gift Data Bundle
- PIN Management
- INFO
- HELP
Step 3: Bayan
ya nuna muku wadannan rubutuka saiku shiga na daya wato Airtel to Airtel, Zai
nuna muku wani rubutu kamar haka.
- Enter the Airtel number you wish to transfer airtime to.
Step 4: Abinda
suke nufi da wannan rubutu shine, Kusaka nambar wanda kukeso kuturawa kudin,
bayan kunsaka zai nuna muku wani rubutun kamar haka.
- Please enter amount you wish to transfer
Step 5: Bayan
ya nuna muku wannan rubutu saiku saka iya adadin kudin da kukeso kutura.
Step 6:
Bayan kun saka iya adadin kudin da kukeso kutura, zai nuna muku wani rubutun
kamar haka.
- Please enter PIN (default PIN is 1234)
Step 7:
Bayan ya nuna muku wannan rubutu, Abinda suke nufi shine, Zata iya yuwa <1234>
shine PIN dinku, to abinda zakuyi shine saiku saka 1234 kuna sakawa kudin zai
tafi zuwa Layin da kuka turawa.
Read More: [Android]: Yadda Zaka Gyara Xender Upgrade 2020
Domin Neman
Karin Bayani ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta
Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.
Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp:
+2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Bature
YouTube Channel: Tech Success Tv
إرسال تعليق