Barka da zuwa shafin TECH SUCCESS TV, A wannan lokaci insha allahu zamuyi bayani akan abubuwan da suke sawa WhatsApp su dakatar da mutum daga yin amfani da manhajarsu ta WhatsApp.

WhatsApp wani application ne da akayi shi da bayason kishiya, Amma dayawan mutananmu basusan haka ba. Shi application din WhatsApp idan kana amfani dashi yana so kayi amfani dashi iya shi kadai babu wani makamancinsa, Saboda shi kadai kamfanin Whatsapp sukayi.

Also Read: [Blogging]: Wana Abubuwa Yakamata Kasani da Zaka Fara Sana'ar Blogging 2020.

Saboda idan har zakayi amfani da wani WhatsApp din da bana ai nayi ba to official WhatsApp zasuyi banned din nambar wayarka da kake amfani da ita wajen yin amfani da manhajarsu ta WhatsApp.

Defamatory WhatsApp:   

Dayawan mutane suna so suyi amfani da GBWhatsApp shikuma GBWhatsApp ba ai nayin WhatsApp bane, Idan har zaka dinga saka GBWhatsApp a wayarka kana amfani dashi to duk daren dadewa official WhatsApp idan suka gane kana amfani da GBWhatsApp to zasu iya dakatar dakai a kowane irin lokaci.

Share Adult Images

Yawan tura hotuna na banza yana iya sawa WhatsApp su dakatar da nambar da mutum yake amfani da ita wajen yin Whatspp koda ace turoma ake haka shima zai iya sawa WhatsApp su dakatar dakai.

Watching Adult Video  

Ko kuma mutum ya dinga kallon video wanda baikamata ba, koda ace turoma ake shima haka zai iya sawa WhatsApp su dakatar dakai.

Also Read: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u

Kusance da Tech Success Tv a kowane irin lokaci, muma zamu cigaba da kawo muku abubuwa wanda zaku dinga karuwa dasu kuma kuna jin dadinsu, nine naku Abubakar D Bature CEO na Tech Success Tv.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: techsuccesstv@gmail.com
WhatsApp: +2348183175611
Facebook: Abubakar Danlami Bature
YouTube Channel: Tech Success Tv

1 Comments

  1. Gaskiya wannan blog din yayi sosai saboda zai taimakawa mutane sosai, Allah yakarawa mai wannan blog din basira.

    ReplyDelete

Post a Comment

Previous Post Next Post